Jerin Abinci 18 Da Amfanin Su A Jikin Mutum Wasu masana akan abinci da kuma ganyayakin da ake ci sun gano magungunana da suke yi a jikin mutum. Masanan sun shawarci mutane babba da yaro da su dunga cin irin waddannan abincin domin suna bunkasa kiwon lafiyar mutum sannan kuma suna samar wa jikin mutum kariya daga kamuwa da wasu cututtukan. Ga sunaye da kuma maganin /kariyar da suke yi a jikin mutum. Ayaba; 1. Yana kare mutum daga kamuwa da cutar zuciya. 2. Yana kara karfin kashi. 3. Ayaba na kare mutum daga kamuwa da cutar hawan jini sannan kuma yana samar da sauki wa mutanen dake fama da cutar. 4. Yana hana bacewan ciki(zawo). Wake; 1. Yana taimakawa wajen wanke ciki (bahaya) musamman yara kanana. 2. Yana rage taruwan kitse a jiki. 3. Samar da kariya akan cutar siga sannan kuma yana samar da sauki wa mutanen dake fama da cutarsiga. 4. Kawar da cutar daji. Kabeji; 1. Yana wanke ciki musamman yara kanana da suke yawan fama da hakan. 2. Kare mu...
Bismillahir rahmanirrahim. Tsira da amincin Allah sukara tabbata ga Annabi Muhammada da iyalan gidansa tsarkaka (S.A.W.A). Wan nan shafin ansamar da shine domin karuwar masu son karuwa ta ilimi ta bangarori daban daban kamar Addini, kimiyya da fasaha, rayuwa, lafiya da sauran al’amuran yau da kullum da suka shafi rayuwar dan adam. Dafatan zamu amfana daga abinda wan nan shafi mai albarka ya kunsa. Na gode naku Umar Abubakar.