DOMIN RAGE TUMBI /TEƁA/ƘIBA.
Game da masu sun rage tubi ko kiba to ga hanya mai sauki cikin kankanin lokaci zaka ga sakamako mai kyau.
ZA'A NEMI.
1. Danyar citta
2. Lemon tsami
3. Zuma.
YADDA ZA'A HADA.
Da farko zaka feraye cittar ya zamana fatar dage saman nata ka cire ta,sannan ka yayyanka ta kanana,ka samu ruwa kofi 1 ka dura a kan wuta sannan ka zuba cittar,bayan nan sai ka kawo lemon tsami kamar guda daya ka matse shi ka saka har bawon a cikin ruwan.
Bayan tafasa sai ka sauke ka bar shi ya wuce sannan kasa zuma a ciki daidai gwargwado kasha,zakai haka sau biyu a rana na tsawon wani lokaci zaka ga canji sosai.
Comments
Post a Comment